View the h-hausa Discussion Logs by month
View the Prior Message in h-hausa's February 2004 logs by: [date] [author] [thread] View the Next Message in h-hausa's February 2004 logs by: [date] [author] [thread] Visit the h-hausa home page.
Wato ana iya cewa: 'musayar ra'ayi akan harshe da al'adun Hausawa' Da fatar amsa ta d'an ba da haske, amin. Malami Buba AFRICA, SOAS London WC1H 0XG ENGLAND Wannan wasik'ar i-mel ce daga H-Hausa, inda za'a cigaba da hira game da harshe da al'adu da tarihi da sauran lamura na Hausawa da mak'wabtansu.
|